Tsada Rayuwa: Ina gurin da zan saye fulawa kafin azo kaina ta sami karin Dubu ashirin ₦20,000

 A cewar wani mai siye da siyarwa mai suna Malam Haruna Chairman wanda yaje domin ya yi sari a kasuwar ta singa.


Ya shaidawa Rahma cewa lokacin da yaje kasuwar ana sayar da buhun fulawa Dubu 63,500 sai dai yace yana tsaye a layi kafın azo kansa ta koma Dubu 82,000 kuma tsohon kaya ne,


Ya shaidawa Rahma Radio da Talabijin yadda yan kasuwar suka kara dubu Ashirin 20 a lokaci guda.


Wani labari: Hankalina yayi matukar tashi da naga karin kudi kayan abinci a soshiyal midiya - Abba kabir Yusuf


Gwamnan yayi wannan tsokaci ne yayin ganawar gaggawa ta musamman da yan kasuwannin Jihar Kano akan tashin gwaron zabi na kayan masarufi a kano.


Yace karin kudin Abinci daga kasuwar Singa zai shafi hatta wasu jihohin a Arewacin


Najeriya.

Previous Post Next Post