Nima da kaina nasan na kwafsa Amma Kuyi Hakuri ~Maryam Labarina.

 Nima da kaina nasan na kwafsa Amma Kuyi Hakuri ~Maryam Labarina.


Kalli cikakken video a kasa 


Jarumar Kannywood Fateema Husain tana cewa Naji kunya sosai a lokacin da naga mutane na tsokana ta da kalmar From Dubai to American a lokacin na gano cewa na kwafsa, Ina bawa Jama'a Hakuri kan Kalamaina na cewa dole ka iya turanci domin lyayenka su gane cewa mai Arziki suka Haifa ~Cewar Fateema Husain wacce akafi Sani da Maryam Labarina.
Previous Post Next Post