Masha Allah wasu mutane sunyi Abin alheri na taimakawa wannan baiwar Allah dake fama da rashin lafiya. sun taimaka mata da kuɗi wanda zata fara jinya da neman magani. Muna rokon Allah ya bata lafiya, su kuma Allah ya saka musu da alherin sa...

 Masha Allah wasu mutane sunyi Abin alheri na taimakawa wannan baiwar Allah dake fama da rashin lafiya.

sun taimaka mata da kuɗi wanda zata fara jinya da neman magani.


Muna rokon Allah ya bata lafiya, su kuma Allah ya saka musu da alherin sa...



Previous Post Next Post