Labarin wasanni: Manchester United ta tuntubi Barça domin duba yiwuwar siyan de Jong.

 🔸Manchester United ta tuntubi Barça domin duba yiwuwar siyan de Jong. 


🔸 Kulob din na Ingila yana sha'awar kammala yarjejeniya idan har suka amince kan farashin tsakanin £30-£40m.(Manchester world).



Previous Post Next Post