Innalillahi Labarin mutuwar tsohuwar jaruman fina finan Hausa wato Aisha Aliyu tsamiya naci gaba da yaduwa a media

 Innalillahi Labarin mutuwar tsohuwar jaruman fina finan Hausa wato Aisha Aliyu tsamiya naci gaba da yaduwa a media 

Kusan sati biyu kenan da yada wani hoto na wata mata mai kama da jarumar a social media wadda bata da lafiya, wanda wasu suka dinga yada cewa Aisha Aliyu tsamiya ce, daga karshe ma wasu suka dinga yada cewa ma ta mutu.

To wannan labarin ba gaskiya bane domin ita jarumar tana nan da lafiyarta a gidan mijinta.

Previous Post Next Post