Indai kana fama da matsalar kankancewar Azzakari ko gaban ka baya girma ko kana son samun karin girman Azzakari kayi wannan hadin.

 Azzakari ko gaban ka baya girma ko kana son samun karin girman Azzakari kayi wannan hadin.


Maganin da idan dai har ka hada shi kana sha kullum zakai jima'i sau 3 baka gaji ba


Maza da yawa suna son sake ci gaba da saduwa da matansu bayan sunyi zuwan Kai na farko. Amma hakan yana citura sai zuwa bayan wasu mintuna wasu kuma sai ma an kai sama da awa 24. 

Akwai mazan da suna iya yin zuwan kai har sau biyar ba tare da sun sauka daga kan matansu ba. Irin wadannan maza bincike ya nuna Kashi 30 ne cikin 100 na maza dake da irin wannan halittar.


Kamar yadda aka samu irin wadannan kason cikin maza, haka ma ake dasu cikin mata, akwai macen da idan ta gamsu sau daya bata bukatar namiji sai bayan wani lokacin. Akwai wata sai ta kawo sama da biyar sannan take sanin tayi Jima'i. 

Dukkanin masu irin wadannan halittar babu wani matsala dake damun su. Illa kawai haka halittarsu na Jima'i yake. Yayin da kuma suka nemi takurawa kansu yin fiye da abunda halittarsu bazai iya dauka ba, suna iya cutar da kansu.


Bisa al'ada irin yadda halittar mazakuta yake bayan yayi zuwan Kai. Mutum yana bukatar akalla mintuna 10 zuwa 20 domin baiwa azzakari hutu da kuma damar sake maido da sinadarin dake maido da kuzarin namiji. 

Sai dai ga sabbin ma'uarata maza wasu lokutan suna iya daukar lokaci mai tsawo kamin Azzakarin nasu ya sake samun karfi. Hakan yana faruwa ne saboda rashin sabo da yi. Amma da zaran sun saba lokacin zai rika raguwa akai akai.


Ga wadanda suka saba Kuma suke jimawa kamin ta sake mikewa bayan zuwan Kai. Wannan yana iya yiwuwa sun samu raunin gaba ne wanda suna iya tuntubar likita domin neman taimako.


Previous Post Next Post