Tofah: wani matashi ya shirya tsaf dominyin wuff da ramlat boatique wacca aka kai gidan yari da kumacin tarar ta 50k menene ra’ayinku akan sa…

 Matashin yayi rubutu akan shafinsa kamar haka.


"A SHIRYE NAKE NA AURI RAMLAT BOATIQUE IDAN TASHIRYA YIN AURE


Ni shamsu Musa sulaiman Dan Asalin Jihar Kano Mai Shekaru 24 Nayi Alkhawarin Zan Auri RAMLAT BOATIQUE Idan Ta Amince Kuma Tajanye Kalaman Da Tayi A Baya Nacewa duk Wanda zai aureta sai ya amince itama ta auro wa Kanta mace



Domin Kuwa Idan Likitoci Suna Gudun Masu Jinya Bansan Lokacinda Marasa Lafiyar Zasu Warke Ba Hakan Yasanya Nake Mika Tayin Soyayyata Cikin Aminci Da Girmamawa Izuwaga Sahibar Tawa Abin Kaunata RAMLAT Cike Da Kwarin Gwuiwar Zata Amince Dani Amatsatin Sahibinta Daga Karshe Ina Rokon Alfarmar Ku Daku Tayani Aika Wannan Sakon Har Yasamu Zuwa Gareta Dakuma Yan Uwanta


Dagaske nake naiman auraki

Previous Post Next Post