Duk Namijinda Bazai Iya Biyan Kudin Lefeba Bekamata Abashi Mataba_Rukayya Abdullahi

 Babu Wanda Ya isa Ya dauramin Aure Batareda Babu Lefeba_Rukayya Abdullahi, Watashyar Da Tayi Gar Gadi Gamasu Nemanta Da Aure A Garin Kano,



A Yan kwana Kwanannan Ne Wata Matashiyar Budurwa Tafito tayi Zazzafa raddi ga Samarinta Inda Take Cewa, Ita Babu Wanda Ya Isa Yamata aure Babu Lefe,


Hakan Yasa Mutane Sun Fusata Dagajin Wannan Abinda Tafadi Hakan Yakawo Cece Kuce Ga Masoyanta Na Gaskiya dama Yan Uwanta Baki Daya, Kalli Cikakken Bidiyon Anan Kasa,

Previous Post Next Post