Miji ya saki matarsa saboda ta yarda Alkali ya sadu da ita a matsayin kudin belin daurin shekara 30

 Wata mata ta koka kan yadda mijinta ya saketa bayan ta yarda Alkali ya sadu da ita don ya sake shi daga daurin shekaru 30 da yayi masa a gidan yari ku kalli cikakken bidiyon ta.


Tun farko Mijin nata ya aikata laifi ne wanda Alƙalin ya yanke masa hukuncin ɗaurin shekara 30 aka kai shi gidan yari kwatsam sai yaji ance ya fito ya tafi gida an sake shi bayan ya dawo sai matarsa ta faɗa masa cewa Alƙali ne ya nemi ta yarda yayi lalata da ita don ya yiwa mijinta afuwa ita kuma ta yarda shine mijin ya saketa


Menene ra'ayoyinku shin kuna ganin cewa yayi mata adalci kuwa?

Previous Post Next Post