Innalillahi 😭 Matashin Soja Ya Mutu Ana Saura Kwana 2 Aurensa Inda Ya Hadu Da Hatsarin Mota A Kan Hanyarsa Ta Dawowa Gida Domin Shirin Bikinsa. Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Muslimai.

 Innalillahi 😭 Matashin Soja Ya Mutu Ana Saura Kwana 2 Aurensa Inda Ya Hadu Da Hatsarin Mota A Kan Hanyarsa Ta Dawowa Gida Domin Shirin Bikinsa.



Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Muslimai. 

Jama'a wallahi muji tsoron Allah mu rage guri da son duniya.


Wannan bawan Allah mai suna Ya'u yunusa ranar Assabar ta jibi za'a daura auren shi yau yayi accident ya rasu, akan hanyar shi ta komawa gida wurin shirye shiryen daurin aure.

Previous Post Next Post