HOTUNA: "Labarin yadda aka shiga dakin budurwa aka mata Fyade sannan akai mata yankan Rago"

 


Wasu ɓata gari sun shiga sun ɓalle ɗakin wannan budurwar sun mata fyaɗe sannan suka mata yankan rago bayan ta karɓi addinin Musulunci muna fatan Allah ya gafarta mata su kuma ya gaggauta tona asirin su

Previous Post Next Post