Wata budurwa ta Bada Hakuri ga mabiyanta a TikTok bayan da ta KING KABIR ya iya tsome

 Budurwar ta fito ta Bada Hakuri bayan da Tayi wasu kalaman batsa Wanda take tambayar King Kabir shi ya iya tsomene? Wai iya zurawa ya yare.



kalaman nata sunzo tun bayan da king Kabir ya takurawa Yan mata akan KUNU Wanda yake Cewa duk kyan Budurwa indai Bata iya kunnu to akai kasuwa.


budurwar tace Aisha Humaira ce ta fara yi mata magana akan da ta cire video Wanda daga bisani mutane da dama suka dinga kiranta Suna Bata shawara akan ta cire video din.

Previous Post Next Post