Ko yanzu Na samu Mijin Aure A Ashirye nake da na daina film_ Naraya sunnar manzon Allah(saw_ Maryam Labarina....... Tofa samari ga dama ta samu ko aKwai Wanda ya shirya??

 Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Fatima Hussain wacce aka fi sani da suna Maryam a cikin shirin Labarina ta bayyana cewar tana godiya ga dubban masoyanta wadanda suke kiranyen-kirayen cewa ta aje harakar Film zasu aureta Maryam ta bayyana cewar a shirye take matukar ta samu wanda yake dagaske zai aureta babu yaudara kuma zai iya riketa to babu shakka zata aje harakar Film ta rungumi aure don raya Sunnar MANZON ALLAH SAW


Jama'a da dama dai sun yaba da irin dabi'u da halayenta a cikin shirin Labarina wanda wasu ke cewa don Allah ta aje harakar Film zasu aureta, shin kana daya daga cikin masu sha'awar auren Maryam Labarina?


Previous Post Next Post