innalillahišŸ˜­ Allah yayiwa Yan jarida Amina Aliyu dake Aiki A Albarka Radio rasuwa..

 Innalillahi Wa inna ilaihirrajiun Yanzu Nan Allah Yayiwa Yar Jarida Amina Aliyu dake Aiki a Albarka Radio bauchi rasuwa Allah ya jikanta Allah yagafarta mata


Previous Post Next Post