babban burina arayuwa shine na auri yariman saudiya tofa yar nageriya ta baiyana babban burin..

 to kamar yadda kuke gani wata yar nageriya wadda take zamanta A Jahar bauchi ta baiyana babban burinta wada tadade tana daukw dashi kuma wadda take ganin cewar burinta zai cika na auran wani babban balarabe kuma yariman saudiya 


To duk da munsan abune mai wahala to amm babu abinda zamuce sai dai Allah yacika mata burinta to amma ku mai zaku iya cewa Dan gane da wannan al amari

Previous Post Next Post