Yadda Hafsat Idris Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta Ya Jawo Cece-kuce A….. kalla video.

 Yadda Hafsat Idris Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta Ya Jawo Cece-kuce A Kafafen Sada Zumunta...



Cikin Wani Hoto Dake Yawo A Kafafen Sada Zumunta Na Zamani An Hango Fitacciyar Jarumar Kannywood Hafsat Idris Rike Da Mahaifinta A Gadon Asibiti Idonsa A Rufe Wanda Hakan Yasa Wasu Ke Zargin Cewar Tayi Hotone Da Gawar Mahaifin Nata. Bincike Ya Tabbatar Da Cewar Anyi Hoton Lokacin Da Za'ayi Masa Aiki Kuma Hoton Ba Selfie Bane. Mahaifinta Ya Rasuwa 07/12/2019 Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai.

Previous Post Next Post