Kalu InnalillahišŸ˜­Kalli Yadda Wani Yakashe Tsohuwar matansa Dagajin Zatayi Aure Bayan Rabuwar Su

 Ina Zaki Damu A Yan Kwana Kwanan Nanne muka Samu Labari Cikeda Al Hini Wani Yakashe Tsohuwar Matarsa Saboda Zatayi Aure Bayan Rabuwarsu, Ammah Hukumar Kare Lafiyar Dan Adam Tashiga Cikin Lamarin Bayan Ankama Wanda Ya Aikata Wannan aika Aikan, Allah Sarki Allah Yajiqanta,



JI'm Kadan Dajin Labarin Yan uwan Wannan Mata Sunci Alwashin Zasu Kashe Wannan Tsohon Mijin Dayakashe Yarsu Babu Gaira Babu Dalili, Ammah hukuma tagar Gadesu Da Kada Sudauki Doka A Hannnunsu Domin Sun Shiga Cikin Lamarin,


Baya Dahaka Shima Wanda Zai Auri Wannan Mata Da Aka Kashe Lashi Takobin Ramuwar Gayya muddin Hukuma Suka Sako Wanda Yayi Kisan Batareda Hukuntasaba, Al Umma sunyi Ala Wadai da Wannan Abin Dayafaru Domin Wannan Abin Rashin Imanine, Kalli Cikakken Bidiyon, Labaraiblog.

Previous Post Next Post