Innalillahi Allah yayiwa shahararren malamin addinin musulinci rasuwa A Kano Dr Yusuf Ali


 Fitaccen malamin addinin Musulunci a Kano, Sheikh Yusuf Ali, ya rasu yana da shekara 73 a duniya.


Dansa Muslihu ne ya sanar da mutuwarsa a wani sakon da ya wallafa a Facebook a daren Lahadi.


An haife shi a 1950 a garin Gaya na Kano St

Previous Post Next Post