INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN 😭 Amarya Ta Rasu Ana Cikin ÆŠaurin Aurenta.....kalla video.

 NNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Amarya Ta Rasu Ana Cikin Daurin Aurent


Labari ya karade shafukan sada zumunta cewa Allah ya yiwa Fatima Hassan Fari rasuwa,wata amarya wacce ake shirin daura mata aure a karfe 3 na ranar yau.


Tuni dai akai jana'izar margayiyar karfe 2:00 na ranar yau kamar yadda addinin musulunci ya tanada.


Fatima ta rasu awanni uku gabanin auren ta a karamar hukumar Funtua jihar Katsina. Allah ya gafarta mata ya kuma kyautata namu karshen idan Tazo.


Previous Post Next Post