"Duniya Ba Tabbas" Shahararriyar Mai Sayar Da Maganin Mata, Jaruma Empire Ta Kamu Da Cutar Tabín Hankali

 DUNIYA BA TABBAS: Shahararriyar Mai Sayar Da Maganin Mata, Jaruma Empire Ta Kamu Da Tabín Hankali



Rahotanni sun nuna cewa Jaruma ta samu tabiń kwakwalwar né sanadin taʼammali da miyagun kwáyoyi inda yanzu haka tana wajen kula da masu lalurar kwakwalwá A Abuja.


Bayan nan kuma an ce kullum cikin ihu také tare da néman ayi jímá’i da ita také.

Mutane da dama sunyi sharhi akan magana:


@sir jalal


I wish her sound and stable health. But Babangida is this news verified please?


@Jameelah


Innallahi wa'inna inna ilaihirraji un.Allah yabata Ify yashiryemu a cikin tafarkin Sunnah ameen

Previous Post Next Post