Daya daga cikin masu kula da kabarin Annabi SAW ya rasu

 An yi jana'izar Agha Ali Bidaya, wanda ya yi aikin kula da kabarin Annabi Muhammad (S.A.W) ranar Litinin.



Hakan ya faru ne kwana biyar bayan rasuwar Ali Idris, wanda shi ma ya yi aikin kula da kabarin, yanzu mutum ɗaya ne kaɗai ke da rai cikin masu kula da kabarin Annabi Muhammad (S.A.W).

Previous Post Next Post