ALLAH SARKI RAYUWA INDAI KA KALLI VIDEON NAN SAI KA KARA IMANI

 innalillahi allah sarki Kalli videon wasu matasa da Allah ya yisu a haka lamarin akwai ban tausayi sosai da sosai indai ka kallah sai ka kusa yi musu kuka. 


a gaskiya videon wannan mutanen yana da ban tausayi sosai hakane yasa idan ka kallah abun sai ka kusa zub da hawaye halittar Allah na da yawan kala Kala.


wannan halittun zaka ga suna nan iri iri wani idan Allah yayi lafıya lau sai yaga kamar babu irin wannan halittu saboda babu su a kusa da yankin Ku.


Allah mun gode ma suma Allah ya basu lafiya ingantacciya muma Allah ya Kara mana Allah yasa Mu gama da duniya lafiya mun gode sosai da Sosa I.


thanks for watching.

Previous Post Next Post