wannan itace budurwar da karbi addinin musulinci sannan kuma ta za6i suna maryam..

 Tabbas Allah abin godiya ne dayawa wasu daga cikin Kiris toci Allah yana duba zuciyar su sannan yadawo dasu kan Hanya wato wadda zasu mu tsira daga Halaka 


kamar yadda Allah yadubi zuciyar wannan budurwa takarbi addinin musulinci kuma ta zaбi suna maryam alahamdulilla

Previous Post Next Post