Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Miji da Mata da Yayansu guda biyu Sun Mutu Sanadiyyar gobara...kalla video.

 Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Miji da Mata da Yayansu guda biyu Sun Mutu Sanadiyyar gobara



Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Miji da Mata da Yayansu guda biyu Sun Mutu Sanadiyyar gobara.


Wasu ma'aurata Guda biyu kenan wanda Allah ya dauki Rayuwar su Sanadiyyar gobara data ritsa dasu, gobarar TaYi Sanadiyyar Mutuwar Mijin Da Matarsa Da Ya'yansu Biyu A Daren Jiya.


Matar mai suna Bilkisu M Sani da mijinta da ya'yansu su biyu, sun mutu ne a gobarar da ta tashi cikin daren jiya a garin Zaria.


Muna Masu Addu'a Allah yaji kansu da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

Previous Post Next Post