Duk lokachin dana tuna ina kara sanin chewa duniya ba gurin zama bane, kuma rayuwa babu tabbas.
Yace ni mutum ne kamar kowa,bani da bambanchi da talaka ko mai kudi, chuta kuma daga Allah take. Shi ke kashewa kuma shi ke rayawa.
Zan iya mutuwa kuma zan iya rayuwa, zan iya mutuwa yau, zan iya mutuwa gobe, zan iya mutuwa mako mai zuwa, zan iya mutuwa wata mai zuwa ko shekara mai zuwa, kuma wata kila zan iya rayuwa har tsawon shekaru casa'in Allah ne kade masani,
Hakika yaku 'yan'uwana musani chewa duniya ba gurin zama bane babu me tabbata achikinta kowa sai ya mutu.
Allah kayi masa gafara tare da sauran al'umm
DANNA NAN KAGANI
mai zuwa ko shekara mai zuwa, kuma wata kila zan iya rayuwa har tsawon shekaru casa'in Allah ne kade masani,
Hakika yaku 'yan'uwana musani chewa duniya ba gurin zama bane babu me tabbata achikinta kowa sai ya mutu.
Allah kayi masa gafara tare da sauran al'ummar musulmai, Allah kasa idan ajalinmu yazo muchika da imani amin.
Daga No limit
Babbar morewa a Rayuwa ita ce, duk wanda zai tuna ka to ya tuno ka da Alkhairi.
Allah ya jikan Umaru Musa 'Yar Aduwa
^