Za a Yiwa shahararren Dan Daudu Nan Bobrisky Dashen Mahaifa A Ingila

 DA DUMI DUMI: Za a Yiwa Dan Daudu Din Nan Bobrisky Dashen Mahaifa A Ingila.



Labarin dake Sshigo mana yanzu ya tabbatar mana an samu nasarar yiwa rikakken Dan dàudú din nan dake zaune a jihar legas wato Bobrisky tiyata a mazaunansa, dakuma al auwarsa, yanzu haka a kasar ingila."

baida maraina sannan an debe su gaba daya sannan an kara masa girman mazaunansa, an kuma yi masa dashen nono a kirjin jinsa, abinda ya rage kawai shine za ai masa dashen mahaifa ta yadda zai iya samun ciki har yakai ga haihuwa."


66 Ku kalli bidiyon matar da ta karya tarihin kanawa


Jaridar ALFIJIR HAUSA ta tattaro cewa Bobrisky ya kashe makudan miliyoyin kuɗade domin ganin an sauya masa duk wasu halittun jikinsa daga jinsin maza zuwa ta mata, "inda ya kara bayyana hakan a cikin wani bidiyonsa cewa a shirye yake ya ci gaba da batar da makudan miliyoyin kuɗade sama da wadanda ya kashe a baya don ganin tabbatan an dasa masa mahaifa."


Previous Post Next Post