Saurayi ya rushe gidan da ya ginawa yan'uwan budurwar sa saboda ta ki auren sa

 BABBAR MAGANA: Saurayi Ya Rushe Gidan Da Ya Ginawa Dangin Budurwarsa Bayan Sun



Hanashi Aurenta

A fusace wani saurayi ya ruguza gidan da ya gina wa dangin budurwarsa bayan sun ki bashi yarinyar.

Mutumin ya jima yana soyayya da buduwar kuma ya yanke shawarar gina sabon gida ga danginta.

Previous Post Next Post