Mahaifina ba zai ji dadin cire rigar da na yi ba don murna - Asisat Oshoala

 Yar ƙwallon Najeriya Asisat Oshoala da ta ce mahaifinta ba zai ji daɗin tuɓe rigar da ta yi lokacin da ta ci ƙwallo ba.



Ta cire rigar ta ne saboda tsananin farin cikin da take ciki na zura ƙwallo ta 3 a wasan Najeriya da Australia.


Asisat dai ɗaya ce daga cikin zaratan mata 'yan ƙwallo na Najeriya da ke taka leda a duniya.

Previous Post Next Post