Ma’aurata: Cikakken Jin Dad*n Rayuwar Aure Da Matarka Har Abada


 Duk Namijin da yake so yaci Durin Matarsa ba tare daya gaza ba to ya kalli video.

SUFFOFIN KWANCIYAR JIMA’I


 


 


*Kwanciyar gaba da gaba ① 

_Yadda ake yi wannan kwanciyar kuwa shine, Mace ta kwanta akan gadon bayanta ta wara cinyoyinta, shi kuma miji ya kwanta akan ruwan cikinta, amma ya dan dafa gado ko shimfida da suke kai,do min ya rage nauyinsa akan mata tasa ,sai ya sanya ciyoyinsa a tsakanin nata._Kwanciyar bangare daya ②*


 


*Wannan kwanciya ta kasu kashi biyu ne Akwai kwanciyar bangare daya ta gaba akwai kuma ta baya Kwanciya bangare daya ta gaba wannan kwanciya mace kan kwanta ne ta gefenta na dama, shi ma namiji sai yayi irin wannan kwanciyar ya fuskanci matar tasa, amma dole ne sai matar ta daga kafarta daya kadan sannan namiji zai iya sanya azzakarinsa cikin farjinta*


 


*kwanciyar bangare daya ta baya ③*


 


_Wannan kwanciya ana yinta ne kamar yadda ake yin kwanciyar bangare daya ta gaba• banbancin kawai shine ita wannan ta baya akeyi_


 


*•~ jima’i zaune ④~•*


 


Yadda akeyin wannan jima’i in shine namiji zai zauna ita Kuma matar zata zauna akan ciyoyinsa, sannan sai ta taba cinyoyinta shi ma namiji ya dan bude gwuiwoyinsa domin ya raba cinyoyin matar tasa. Sai ya shiga da azzakarinsa sannu a hankali.


 


*•• tsukakken farji ••*


 


_Tsukakken farji na matukar taimakawa MA’AURATA su sami dadi dandanon jima’insu sabanin wawakeken farji mai fadi_


 


*✸ mata a dinga gyara farji da nono domin wanna itacemace ✸*


 


Yawan maniyyi sa sanya ma’aurata su sami dandanon mai gamsarwa 

*Karfin azzakari na matukar taimakawa ma’aurata ta yadda zasu more dadin dandanon jima’insu ya kamata maigida ya rika kula da lafiyar azzakarin sa sosai*


_Na kawo wanna ne domin gaba daya matsala zata zama ta wanna ne insha Allah_


 


*MAGANIN karfin mazakuta da karfin jiki*


 


An ruwaito daga sayyida Aisha (ra) cewa ita tace annabi (saw) ya kasance yana son haisu kwarai da gaske haisu wani abinci ne ake yi da dabino da man shanu da daskararren kindirmo wannan abinci yana kara karfi namiji.


 


*Karfi kuzari*


• madara tana inganta mazakuta


*Ga namiji da yake saurin inzali releasing*


Ya samu


• cucumber


• zuma


 


*Zaki markada cucumber ba tare da kin fere ba sai ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin farji domin yayi sanyi saboda maigida yaji dadin sha*


 


*❅ tsukewar gaban mace ❅*


 


• garin zogale


• man kadanya


• alif kadan


• kwaro


 


Zaki hade kwaro da alif ki daka su suyi laushi sai ki tankade ki ake sai ki hada da garin zogale sai ki hada su cikin man da ake ambato ki kwabasu guri daya bayan sallar magariba sai ki diba kiyi matsi da shi a gabanki idan ya samu tsayin away dayaba jikinki sai ki wanke da ruwan dimi zaki iya samun hulba ki tafasa idan ruwan ya sha iska sai ki wanke


 


*Magani sanyi maza da mata na kawo misali*


 


Hanyar da za’a bi domin magance wannan cutar


 wurin jima’i saboda yake da mahinmanci ma’aurata su cika abinci mai gina jiki da kara lafiya ta yadda zasu samu yai wataccen ruwan maniyyi a jikinsu.


 


❛ wake da albasa


❛ naman kaji da kwai


❛ ayaba da lemo


❛ gwanda da inibi da dai sauransu.


*• cikakken azzakari*

Sannan sai ya sanya azzakarinsa cikin farjinta sannu a hankali wanna,kwanciyar na da kyau sosai sannan kuma tana baiwa MA’AURATA damar yin shafe-shafe da gugar Juna*


Previous Post Next Post