Kalli zafafan hotunan jarumar kannywood Bilkisu Shema wanda tayi batan dabo a yanzu ta bayyana a film din Sanda

 Jarumar Masana’atar Kannywood Bilkisu Shema wadda ta taka rawar gani a Masana’atar shirya fina finai ta jihar Kano.



Bilkisu shema tayi batan dabo wanda wasu suke tunanin ko tayi aure ta daina harka film ne ko ta koma wani kasuwanci ne.





Bilkisu Shema ta fitar da Zafaffan hotuna daga wajen daukar Fim mai dogon zango sanda kenan wanda mamalakin film din shine Daddy Hikima wanda aka fi sani da Abale.


Previous Post Next Post