Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Mahaifiyar Alhassan Kwalle rasuwa, Allah Ya gafarta Mata.

 

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Mahaifiyar Alhassan Kwalle rasuwa, Allah Ya gafarta Mata.



Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Mahaifiyar Jarumin Kannywood Alhassan Kwalle rasuwa.

Ajiya Alhamis ne Muka samu labarin Rasuwar Mahaifiyar daya daga cikin Fitattun Jaruman Kannywood dinnan me suna Alhassan kwalle, Wanda Shafin Fim Magazine a Kafar Sadarwa na Facebook suka wallafa.


Fim Magazine sun bayyana cewa jarumin shine wanda ya fara wallafa labarin Rasuwar Mahaifiyar tasa a shafinsa kuma za'a Gudanar da Zana'izar Marigayiyar a unguwar Bachirawar Madudu tsallaken Jaruman Kannywood da dama sun nuna alhininsu ga jarumin na wannan babban rashi da yayi na Mahaifiyar sa, Muna mata Addu'a ubangiji Allah Yaji kanta da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani Ameen.



 yamma, layin makarantar Mannaru dake a Jahar Kano.


Previous Post Next Post