Ina tausaya wa budurwar da ta kame kanta bata Zina, Maɗigo, shaye- shaye amma ta rasa mijin aure-Zainab

 Ina matukar tausayawa salihar budurwa wace ta kame kanta Bata Zina Bata shaye shaye Bata madigo Amma ta rasa mijin aure

Ya Allah duk inda irin wannan take Allah ka kawo Mata miji nagari Mai tsoron Allah.


~ Zainab Ibrahim


Previous Post Next Post