Ina samun $5,000 kullum a karuwanci idan na rasa kwastoma har Azumi nake na roki Allah-Priscilla Saidu

 Fitacciyar karuwar nan mai suna Priscilla Saidu wacce aka fi sani da suna Toronto ta bayyana cewa tana yin cinikin dalar Amurka 5000 a ko wane dare kwatankwacin Naira Miliyan 5,000,000 



Priscilla ta ƙara da cewa har Azumi take yi ta roƙi Allah a duk lokacin da kasuwar ta tayi ƙasa.

A cewarta, a kullum tana addu'a ga Allah akan komai da ya shafi rayuwarta, gami da sana'ar karuwanci.

Da take magana a cikin faifan bidiyo akan Hawt Mic, ta bayyana cewa tana samun kusan dala 5,000 a dare.

Previous Post Next Post