Mutane Suna Yimin Dariya Saboda Matata Tanada Kuraje A Fuska Cewar Wani Magidanci

 Indai Kanada Imani Zaka Tausayawa Wannan Masoya Musamman Idan Ka Kalli Faifan Bidiyonnan Zaka Yadda Duniya Tayi Cha A Kan Wannan Matashi Lokacin Da Ya Gabatar Da Wannan Matar A Matsayin Wadda Ze Aure.


Dukda Cewa Fuskarta Nada Larurar Kuraje Hakan Be Ragemin Sonta A Cikin Zuciyata Duba Da Yadda Nakejin So Da Kaunarta A Cikin RainDa Zucita Kuma Hakika Na Tabbata Cewar So A Zuciya Yake Ba A Fuskokin Masoya Ba.


Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Kasa Ku Danna Domin Kallon Wannan Masoya



Previous Post Next Post