Ina kira ga mata duk wacce mijinta ya saketa ta Aure abokinsa hakan zai sa maza su kiyaye-Hafsat Ahmad

 Shugabar ƙungiyar Zawarawan jihar Kano Hafsat Ahmad Jingau ta yi kira ga ƴan'uwanta mata cewa duk wacce mijinta ya saketa ta samu ɗaya daga cikin abokansa ta aura hakan zai sa maza su yi hankali da sakin macce in ji ta


Kunji fa ko zaka iya auren matar da abokin ka ya saki?

"Idan Mijinki Ya Sakeki, Ki Samu Wani Fallele Cikin Abokansa Kiyi Wuff Da Shi, Hakan Zai Sa Mazaje Su Shiga Hankalinsu".

Cewar Shugabar Zawarawa Reshen Jihar Kano, Hafsat Ahmad Jingau.


Previous Post Next Post