Ango da amarya sun rasu a ɗaki sakamakon cin wani abu da ake zaton guba ce

 Rahotanni sun bayyana cewa ba'a gane miji da matar sun rasu ba sai bayan kwana biyu da aka daina jin ɗuriyar su ana shiga gidan sai aka ga sun rigamu gidan gaskiya, muna fatan Allah ya gafarta musu.

Wani ango da maryar sa sun mutu sakamakon cin wani abu da ake kyautata zaton cewa guba ce.


Previous Post Next Post