Fitacciyar Jarumar TikTok dinnan watau Murja ibrahim Kunya ta samu kyautar Dankareriyar Mota daga wani babban Masoyin ta.
Murja wacce ta kasance me Nishadantar da mutane a kafar sadarwa na TikTok wacce har watanni baya Hukumar yan sandan jahar kano suka kamata daga nan kuma aka tisa keyar ta izuwa gidan yari a Sanadiyyar wasu maganganu data furta na rashin data.
Bayan fitowar tane ta dauki Alkawarin cewa ba zata kara maimaita abinda tayi ba a baya ba. a bikin sallar nan daya gabata ma har wasan sallah ta Gabatar a wasu wuraren.
Sai gashi Kwatsam anyi mata Kyautar wata Dankareriyar Mota dag wani babban masoyin ta wanda farin ciki yasa ta kasa ma magana
Kalli Cikakken vedion motar kamar haka.