Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un! Fitaccen mawakin tarikar kwankwasiyya a siyasa ya samu mumman hadari

 Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un!



Fitaccen mawaƙin Siyasar nan na darikar Kwankwasiyya wato Tijjani Hussain wadda aka fi sani da Tijjani Gandu, ya gamu da mummunan hatsarin mota a jiya.


Da fatan Allah Ya bashi lafiya, ya tashi kafadun sa da gaggawa. Amin. 🤲


Nagudu TV

Previous Post Next Post