An Kamasu Suna Zina A Tashar Mota A Gaban Mutane

 An Kamasu A Tashar Mota, Suna Zina Turmi Da Tabarya, Da Ranar Allah A Tashar Mota. Wani Labari Mai Kama Da Ban Al’ajabi Ya Faru Ne A Kwanakin Baya, Inda A Kama Wani Mutum Da Wata Mata Suna Lalata A Tsakiyar Mutane A Garin Gusau Na Jihar Zamfara.


Hukumar Hisbah Reshen Na Garin Gusau Sunyi Nasarar Kama Mutumin Tare Da Matar, Inda Bayan An Kamashi A Wuce Dashi Kotun Shri’ar Musulunci, Lokacin Da Manema Labarai Ke Tambayar Mutumin Ko Meyasa Ya Aikata Irin Wannan Laifi Haka, Sai Ya Bayyana Cewa Shi Baya Cikin Hayyacinsa Yayin Da Yayi Wannan Aika Aikan.

Yasan Dai Yaje Wajen Biki An Bashi Abun Sha, Tun Bayan Da Yasa Ya Fita Daga Hayyacinsa, Sai Bayan Da Hukuma Ta Kamashi Nan Ne Ya Fahimci Halin Da Ake Ciki.

Ita Kuma Baiwar Allah Da Abunn Ya Rutsa Da Ita, Ta Bayyana Lamarin Da Cewa Tsautsayi Ne Ta Afka Musu.

Previous Post Next Post