jimai sau 3 Maganin saurin kawowa,karinruwan maniy kankancewar gaba da saurin inzali.

INGANTATTUN MAGUNGUNA GYARAN JIKI・

☐ MUHIMMANCI GYARAN JIKI ☐

muhimmanci da amfani ga jikin mace hade da samun karin ni’imar sune kamar haka:

✿・・ Tuffa (Apple)・・✿matsayinta a jikin ki zai kara miki ni’ima a jiki har kasauki kuma jikinki ya ringa laushi yana kyau ba kamar wasu matan ba inka taba jikinsu ka ji tauri.

❀・・ Ruwan abarba・・❀

Shi ma yana da kyau mace ta

rinka markadawa tana tacewa tana sha da sugar ko

zuma.

■・・Rake・・■

shi ma yana karawa mace ni’ima kuma yanada amfani matuka a jiki, yanda yake da zakinan da ruwa to haka mace zata ringa jin ni’imarta na karuwa.

✦・・ Aya・・✦

Shi ma duk tafiyar su daya da rake, ayar anaso irin bula-bulanan tana da matukar muhimmanci gurin mace tana da ni’ima kubar

rainata hakama kunun aya idan yaji madarar peak.

♜・・Zaitun・・♜

man zaitun yana magunguna da yawa to anaso ki ringa shafashi ajikinki yana gyara fata dasaka sautsi jiki, hakama yanada kyauki dinga shafawa a gabanku, yana saka laushi hakama idan

mai gida yana iya shafawa.

✯・・Bawon Bagaruwa・・✯

Shi kuma wani sirri ne wanda

idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar sabuwa ta dunga dafa bawon ta na shiga kamar

yanda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.

◇・・ Tsumi・・◇

akwai tsimi mai kyau da mara kyau mara kyau yana tsinka jikin mace wata har jini yake sata

na ba gaira ba dalili. Ga hadin tsumi ki yi da hannun ki yafi kyau ki nemi sasaken baure, kananfari, zuma, citta,

mazarkwaila. Za ki tafasa sasaken baure ya dahu sosai sai ki daka kanumfari me yawa da citta yar kadan ki zuba akai, ki saka mazarkwailan da zuma amma zaki cire icen kafin ki zuba hadin, sai ki sauke ki dinga sha daidai kima idan ya huce.

▼・・Ku samu zogale・・▼

ku wanke shi ku nika shi tare da

dabino da kuma kwakwa sai ku tace kusa zuma tare da madara sai ku saka ya yi sanyi bayan kungama sallar mangarib sai ku sha.

jimai sau 3 Maganin saurin kawowa,karinruwan maniy kankancewar gaba da saurin inzali.

INGANTATTUN MAGUNGUNA GYARAN JIKI・

☐ MUHIMMANCI GYARAN JIKI ☐

muhimmanci da amfani ga jikin mace hade da samun karin ni’imar sune kamar haka:

✿・・ Tuffa (Apple)・・✿

matsayinta a jikin ki zai kara miki ni’ima a jiki har kasauki kuma jikinki ya ringa laushi yana kyau ba kamar wasu matan ba inka taba jikinsu ka ji tauri.

❀・・ Ruwan abarba・・❀

Shi ma yana da kyau mace ta

rinka markadawa tana tacewa tana sha da sugar ko

zuma.

■・・Rake・・■

shi ma yana karawa mace ni’ima kuma yanada amfani matuka a jiki, yanda yake da zakinan da ruwa to haka mace zata ringa jin ni’imarta na karuwa.

✦・・ Aya・・✦

Shi ma duk tafiyar su daya da rake, ayar anaso irin bula-bulanan tana da matukar muhimmanci gurin mace tana da ni’ima kubar

rainata hakama kunun aya idan yaji madarar peak.

♜・・Zaitun・・♜

man zaitun yana magunguna da yawa to anaso ki ringa shafashi ajikinki yana gyara fata dasaka sautsi jiki, hakama yanada kyauki dinga shafawa a gabanku, yana saka laushi hakama idan

mai gida yana iya shafawa.

✯・・Bawon Bagaruwa・・✯

Shi kuma wani sirri ne wanda

idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar sabuwa ta dunga dafa bawon ta na shiga kamar

yanda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.

◇・・ Tsumi・・◇

akwai tsimi mai kyau da mara kyau mara kyau yana tsinka jikin mace wata har jini yake sata

na ba gaira ba dalili. Ga hadin tsumi ki yi da hannun ki yafi kyau ki nemi sasaken baure, kananfari, zuma, citta,

mazarkwaila. Za ki tafasa sasaken baure ya dahu sosai sai ki daka kanumfari me yawa da citta yar kadan ki zuba akai, ki saka mazarkwailan da zuma amma zaki cire icen kafin ki zuba hadin, sai ki sauke ki dinga sha daidai kima idan ya huce.

▼・・Ku samu zogale・・▼

ku wanke shi ku nika shi tare da

dabino da kuma kwakwa sai ku tace kusa zuma tare da madara sai ku saka ya yi sanyi bayan kungama sallar mangarib sai ku sha.

Previous Post Next Post