Jaridar Rariya Hausa ta ruwaito rahoton Yadda wani matashi yayi Garkuwa da yaro karami kuma ya kasheshi bayan an biya kudin fansa.
Yaro Dan Shekara Uku Da Abubakar Abdul'aziz Ya Yi Garkuwa Da Shi, Bayan An Biya Kudin Fansa Naira Dubu Dari Da Hamsin Ya Haka Rami Ya Binne Shi Da Ransa A Karamar Hukumar Musawa Ta Jihar
Katsina