Yadda dalibar jami'a ta fadi kasa bayan ta samu labarin malaminsu yana da HIV

 Wata Daliba a Jami'a Ta Yanke Jiki Ta Fadi Sumammiya Bayan Da Ta Samu Labarin Cewa Cutar Kanjamau Ta Kashe Malaminsu.



Dalibar wacce ake kyutata zaton budurwa ce ga malamin, ta fadi biyo bayan samun labarin cewa.


Malamin yana dauke da cuta mai karya garkuwar jiki wato HIV.

wannan daliba dai ta nuna Matukar tausayi ga wannan malami nasu🤩🤩

Previous Post Next Post