VIDEO: "Ku kalli yadda wata Akuya ta fito daga cikin kasa tana kiran Sallah a kasar Yemen"

 Hausawa sun ce in da ranka ka sha kallo a nan wata akuya ce wacce aka bayyana cewa ta fito ne daga karkashin kasa tana kiran Salla.

Wani dan kasar Yemen ne ya wallafa hoton bidiyonta a shafukan Telegram.

Munyi kokarin dora muku bidiyon amma bamu samu damar yin hakan ba

mungode sosai da ziyartar wannan site mai albarka.


Previous Post Next Post