Da Zakayi Awa2 Kana Jama’i Baka Kawoba

 Sarkin Aiki Wannan Shine Hadin Maganin Da Zakayi Awa12 Kana Jama’i Baka Kawoba

MATSALAR SAURIN KAWOWA.



 


A baya munyi maku bayanin yadda za’a samu jinkirin kawowa yayin saduwa sai muka ga yadache mukuma kawo maku wata hanyar domin maganche saurin kawowa ga maza yayin saduwa da iyalansu sai suyi kokarin neman wadannan hadi suyi amfani dasu.


 


Man Na’a Na’a 🌿


Man kaninfari 🍀

Ruwan dumi 300 By 250💧


 


Yadda zaku Haɗa


 


Yadda Zaa Samu Jinkirin Kawowa Yayin Saduwa Da Iyali


 


Zaku nemi man Na’a Na’a kwalba daya (1) da rabin kwalba na man kaninfari,


 


Sai ku hade su waje daya, amma ku tabbatar man Na’a Na’a ya ninka na kaninfari yawa.


 


Zaku samu ruwan ɗumi ba mai zafi sosai ba saiku wanke azakarin ku dashi sosai Sannan a kawo wannan haɗi shafe a shafe azakarin da shi sosai, zakuyi haka kamar sau biyu a rana.

Zaku samu kamar sati biyu (2) kuna wanann haɗin Insha Alla


Hukumar za’a samu waraka


Kina Haduwa Da Namiji Mai Irin Wadannan Halayen Rikeshi Gam Kin Samu Mijin Aure:


 


Kaman yadda muka kawo wasu alamu na dacen mijin aure kamin mace ta amince da mai sonta da aure, ga Karin wasu alamomin da suke tabbatar miki da kinyi dacen mijin aure:


 


1: Namijin daya damu da damuwarki.


 


2: Namijin da kullum sai ya kiraki ya tambayeki yadda kika kwana, kika wuni da kuma yi miki fatan tashi lafiya.


 


3: Namijin Da Yake Baki Lokaci Baya fakewa da aiki yayi masa yawa.

4: Namijin da yake sauraronki yake baki hankalinsa a duk lokacin da kike son zantawa dashi na muhimmi.


 


 


5: Namijin da baya jira har sai kin tambayeshi.


 


6: Namiji mai cika alkawari. Duk alkawarin da ya miki yana kokarin ya cika. Bana naki kadai ba har na wasu daban. Wannan ba mijin yadawa bane, rike shi gam.


 


7: Namiji mai furta miki kalaman so a fili, a baka da kuma kuna ku biyu.

8: Namiji mai kalamai masu kyau a lokacin farin ciki da kuma bacin ransa.

9: Namijin da yake da zumudin bashi dama yaga iyayenki ko magabatanki.


 


10: Namiji mai nuna miki farin cikinsa da kuma yi miki godiya a duk lokacinda kika yi abun ayaba miki. Da kallon kwalliyarki ya yaba. Idan kin kawo masa ruwa ko abinci ya jisu daban da wadanda ya saba.


 


11: Namiji mai amafni da wadannan kalmomin guda biyu, magiya idan zai saki masa wani abun. Ya kuma ce ya gode idan kika masa, (please and thank you).


 


12: Namijin da baya kunyar a ganki da shi.


 


 


Da fatan mata zasu kula da wadannan abubuwan ba su maida hankali akan aljihunsa ko abar hawansa ba. Muhammad umar wuyo


Kina Haduwa Da Namiji Mai Irin Wadannan Halayen Rikeshi Gam Kin Samu Mijin Aure:


 


Kaman yadda muka kawo wasu alamu na dacen mijin aure kamin mace ta amince da mai sonta da aure, ga Karin wasu alamomin da suke tabbatar miki da kinyi dacen mijin aure:


 


1: Namijin daya damu da damuwarki.


 


2: Namijin da kullum sai ya kiraki ya tambayeki yadda kika kwana, kika wuni da kuma yi miki fatan tashi lafiya.


 


3: Namijin Da Yake Baki Lokaci Baya fakewa da aiki yayi masa yawa.



Previous Post Next Post