Abinda Yasa Ake Ganin Mata Sunfi Maza Samun Kudi A Kannywood Wato Film.

 Abinda Yasa Ake Ganin Mata Sunfi Maza Samun Kudi A Kannywood Wato Film.



Jarumi kuma mai shirya fina-finan Kannywood Musa Maisana’a ya gargaɗi Matan masana’antar da su mayar da hankali kan inganta rayuwarsu.


Maisana’a ya bayyana halin da wasu Matan Kannywood ke tsintar kansu duk lokacin da aka daina yayinsu.

Jarumin ya kuma bayyana dalilin da yasa yake yawan fitowa a Mai Ƙiriniya ga iyayensa a film.


Domin yace yana sane da irin wannan acting din da yakeyi saboda akwai masu irin wannan dabi a basa ganin iyayensu da mutuminci.


Wannan shine dalilinsa na fitowa a matsayin Mae kiriniya ko rashin jin magana domin wannan shima wani darasi wanda ya koyarwa domin rayuwarmu tayi kyau.


Haka zalika jarumin, ya kara da cewa yanzu haka ba halinsa bane yana girmama iyayensa domin duk Wanda ya walakanta iyayensa to bashi da kirki


Daga karshe yana bawa mutane shawara aka subi iyayensu sau da kafa domin rayuwarmu tayi kyau a gidan duniya da lahira


Ga dai cikakkiyar zantawarsa da jarumin

Previous Post Next Post