Yadda Wani Likita Ke Dawo Wa Da Mata Budurcin Su Ta Hanyar Amfani Da Kwalba

 An samu wani sabon likitan daji wanda yake taimakon matan da suka rasa budurcin su, yake dawo masu dashi domin suyi zaman aure a cikin mutunci babu tsagwama.



Wannan likita yayi wa mata da yawa alki kuma sun tabbatar da budurcin su ya dawo tamkar basu taba ganin wani namiji ba a rayuwarsu. Mata da yawa sun yabi aikinshi sannan mata da yawa suna bukatar wannan aiki suna bukatar sanin a ina zasu same shi.


A wani rahoto wannan likita bai bayyana inda yake ba saboda mutane da yawa sun bayyana aikinsa ba akan ka'ida yake ba, a koda yaushe jami'an tsaro zasu iya kamashi.

Previous Post Next Post