Yadda Baturiyar Da Suke Bidiyo Tare Da Kamal Aboki Tasha Kuka Bayan Samun Labarin Rasuwar Shi

 Daya daga cikin turawan da kamal aboki yake bidiyo dasu wacce ta kasance macce yayi kwamedi da ita sosai sun samu shakuwa matuka da wannan baturiya ta fashe da matsanacin kuka a lokacin data samu labarin mutuwar shi


.A wannan bidiyo ta bayyana irin tsananin alhini da take duk da bata iya hausa ba sosai amma tana iya kokarin ta domin a fahimta abinda take son fadi wannan baturiya ta bawa mutane mamaki sosai da kuma tausayi a yadda take kokarin bayyana irin bakin cikin data shiga a lokacin data samu labarin wannan rasuwa.

Ta abokin aikin ta. Ta fara da cewa: batasan me zata fada ba zuwa ga yan uwa da iyali da abokan arzikin kamal aboki ba na kano dana sauran iyakacin najeriya ba, haka Allah ya kaddara sannan tana mika alhilinta ga zuwa su, tace taso tana a najeriya amma wannan ciwon da ya bata kamal bazan manta dashi ba wallahi

Previous Post Next Post