A cikin wata lacca da Sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya ya gabatar, ya ja hankalin al'umma kan gurbacewar zamani da yawaitar rashin tsoron Allah a cikin al'umma.
Shiga video din a kasa👇👇👇
Da sauran labarai marasa dadi da ke faruwa a kwanakin nan amma abin da ya fi tayar da hankali shi ne labarin da ya bayar na yadda muka kasance.
A cikin bidiyon da muka samu Dr. Abdullah Gadon Kaya ya bayyana yadda wannan musiba ta faru da kuma yadda za mu kare kanmu daga sake faruwa a nan gaba.
Allah ka rabamu da mummanar kadara. Ameen. Zaku iya kallon wannan bidiyo domin jin karin bayani:
Tags:
Labarai