Tofah Anyiwa Murja Kyautar Manyan Daloli ta fito tayi Godiya

 Anyiwa fitacciyar Jarumar TikTok dinnan watau Murja ibrahim kunya Kyautar Manyan Daloli al’amarin da yasa ta kasa rufe bakinta.


Kamar dai yadda aka sani Jarumar tana daya daga cikin Fitattun jaruman TikTok da sukayi fice a musamman ma a arewacin Nigeria, duk da dai Jarumar bata bayyana wanda yayi mata Kyautar ba amma tayi Matukar murna da godia.

Kalli Cikakken vedion anan 


Previous Post Next Post