Tirkashi Kani Ya dirkawa Matar Yayansa Amarya sabuwa Fil Ciki a Nasarawa.

 Tirkashi Kani Ya dirkawa Matar Yayansa Amarya sabuwa Fil Ciki a Nasarawa.



Jaridar Tsalle daya ita ta wallafa wannan labari a shafinta na Facebook inda ta bayyana cewa Wani mai suna David, ya dirkawa matar yayansa ciki a karamar hukumar Doma Jihar Nasarawa. bayan yayan nasa ya tafi samun horo na wata tara domin zama Dan sanda."




"Rahoton ya cigaba cewa, yayan nasa mai suna Japhet ya yi sabuwar amarya inda suka yi alkawarin ba za su kusanci juna ba har sai ya dawo samun horo na zama cikakken Dan sanda




Bayan tafiyar Japhet din zuwa samun horo na zama Dan sanda sai kaninsa David ya Yi amfani da wannan damar na wurin maye gurbin yayansa suna goge raini tsakaninsa da matar yayansa din.




Bugu da kari bayan dawowar Japhet jihar Nasarawa zuwa gida a domin duba iyali kawai

Previous Post Next Post